Muhammad sallah Dan kungiyar Liverpool yadau alwashin akan kungiyar real Madrid

 Mohammed Salah ya bayyana yunuwarsa na sake haduwa
da kungiyar Real Madrid  gasar UCL
– ‘Dan wasan gaban na Liverpool zai so ya rama abin da ya
faru a wasan karshe na shekarar 2018
– Real Madrid ta doke kungiyar Ingilan a birnin Kiev bayan
Sergio Ramos ya ji wa Mo' Salah rauni
Villareal - ‘Dan wasan gaban Liverpool, Mohammed Salary ya
bayyana sha’awarsa na gwabzawa da Real Madrid a wasan
karshe na cin kofin Turai.Salah ya zanta da ‘yan jarida ne bayan kungiyarsa ta Liverpool
Photo Muhammad salah

ta samu galaba a kan Villareal a wasan daf da karshe a gasar
cin kofin na nahiyar Turai.Salah ya zanta da ‘yan jarida ne bayan kungiyarsa ta LiverpoolTauraron zai so Real Madrid ta doke Man City a wasan da za
ayi a birnin Madrid a ranar Laraba.
2018 zai maimaita kansa
Idan Madrid sun iya doke Manchester City a wasansu na


karshe, za a gwabza tsakanin kungiyar ta Sifen da Liverpool
kamar yadda aka yi a kakar 2018.
Wannan karo ‘dan wasan na kasar Masar zai so ya sake
samun dama a kan Real Madrid domin ya rama abin da
Sergio Ramos da kungiyarsa ta yi masu.
“City kungiya ce mai wahalar karawa, mun yi wasa da su
babu laifi a shekarar nan. Idan aka tambayi ra’ayina, zan fi
son Madrid.” - Mohammed Salah.

Comments