Muhammad sallah Dan kungiyar Liverpool yadau alwashin akan kungiyar real Madrid
Mohammed Salah ya bayyana yunuwarsa na sake haduwa da kungiyar Real Madrid gasar UCL – ‘Dan wasan gaban na Liverpool zai so ya rama abin da ya faru a wasan karshe na shekarar 2018 – Real Madrid ta doke kungiyar Ingilan a birnin Kiev bayan Sergio Ramos ya ji wa Mo' Salah rauni Villareal - ‘Dan wasan gaban Liverpool, Mohammed Salary ya bayyana sha’awarsa na gwabzawa da Real Madrid a wasan karshe na cin kofin Turai.Salah ya zanta da ‘yan jarida ne bayan kungiyarsa ta Liverpool Photo Muhammad salah ta samu galaba a kan Villareal a wasan daf da karshe a gasar cin kofin na nahiyar Turai.Salah ya zanta da ‘yan jarida ne bayan kungiyarsa ta LiverpoolTauraron zai so Real Madrid ta doke Man City a wasan da za ayi a birnin Madrid a ranar Laraba. 2018 zai maimaita kansa Idan Madrid sun iya doke Manchester City a wasansu na karshe, za a gwabza tsakanin kungiyar ta Sifen da Liverpool kamar yadda aka yi a kakar 2018. Wannan karo ‘dan wasan na kasar Masar zai so ya sake samun dama a k...