SHEHIN MALAMIN HADISIN YA CE AKWAI BUKATAR DUK WANDA BAI DAKATIN ZABE NA PVC, YA MALLAKA. A WATAN NAN NA YUNI

Shehin malamin hadisin ya ce akwai bukatar duk wanda bai da
katin zabe na PVC, ya mallaka. A watan nan na Yuni za a rufe
yin rajistar a Najeriya.
Na gazawa mutanena: Gwamnan Ondo ya fashe da kuka wiwi
yayin binne wadanda harin coci ya ritsa da su
Kamar yadda malamin ya bayyana a shafin na sa, dole za a
samu shugabannin da za su mulki al’umma ko mutum ya kada
kuri’a, ko bai kada ba.
Saboda haka ya ce mutane ba su da dalilin kin neman katin
PVC domin su kada kuri’arsu a 2023.
Mansur Sokoto wanda yake koyar da addini a jami’ar Usman
Danfodio da ke garin Sokoto ya ce tsoron za a tafka magudin
zabe ba uzuri ba ne.

Comments

Popular posts from this blog